Skip to main content

Salvation Prayer

Ya Ubangiji Allah, na gaskata da dukan zuciyata ga Yesu Kristi, Ɗan Allah mai rai. Na gaskata ya mutu domina kuma Allah ya tashe shi daga matattu. Na gaskata yana da rai a yau.

Na furta da bakina cewa Yesu Kristi shi ne Ubangijin raina daga wannan rana. Ta wurinsa da kuma cikin Sunansa, ina da rai madawwami; an sāke haife ni.

Na gode maka Ubangiji, saboda ceton raina! Yanzu ni ɗan Allah ne. Halleluya!

Barka!

Yanzu kai ɗan Allah ne. Muna son mu aiko maka da kayan hidima don taimaka maka ka girma a matsayin Kirista.

Sami littafinka na e-book kyauta

Ta hanyar aikawa, ka yarda ka karɓi imel daga Kingly Anointing. Za ka iya dakatar da biyan kuɗi a kowane lokaci.

Follow Us